Connect with us

Addini

Sheikh Mahi Niass ya naɗa wa Sarki Sanusi rawanin zama Khalifan Tijjaniyya na Najeriya

Babban Halifan Sheikh Ibrahim Niass, Sheikh Mahi Niass, ya naɗa tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi ll a matsayin shugaban ɗariƙar Tijjaniyya na Nijeriya a hukumance.

A cikin watan Mayun shekarar bara ne dai a ka gayyaci Sanusi II zuwa ƙasar Senegal, inda a nan a ka sanar da shi a matsayin shugaban Tijjaniyya na ƙasa.

Da ya ke jawabi bayan an yi naɗin na sa a wajen bikin Mauludin Sheik Ibrahim Niass, Sanusi II ya yi kira ga al’ummar musulmi da su sadaukar da kansu wajen bin Allah da addu’ar zaman lafiya a kasa.

Ya kuma ci alwashin cewa zai yi aiki tuƙuru domin ci gaban darikar da kuma mabiyan ta.

A ƙarshe Khalifa Sanusi II ya kuma yi alƙawarin hada kai da duk wasu masu ruwa da tsaki wajen yaɗa manufofin Tijjaniyya da kuma koyi da shugaban ta Sheikh Niass.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetpusulabetvdcasinograndpashabetgrandpashabet girişgrandpashabetholiganbetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişcasibompusulabetpusulabetcasibom girişcasinolevantcasinolevantmatbetholiganbetholiganbet girişcasibomcasibom girişjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabetcasibomcasinolevantgrandpashabetcasibomsekabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet