Connect with us

Labarai

Ƴan Boko Haram ne su ka kai harin jirgin ƙasa a Kaduna – Nasir El-Rufai

Gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmed El-Rufai ya ce ‘yan Boko Haram ne suka tsara tare da aiwatar da hari kan jirgin kasa a Abuja zuwa Kaduna a jiharsa.

Gwamna ya bayyana haka ne a wannan Juma’a lokacin da ya ke yiwa manema labarai bayani kan sakamakon ganawarsu da Shugaba Muhammadu Buhari a fadarsa.

El-Rufai ya ce harin ya yi sanadi mutuwar aƙalla Fasinjoji takwas da raunatar wasu 40 da kuma garkuwa da wasu da ba a san adadinsu ba.

Ya kuma shaida cewa an samu tattaunawa tsakanin iyalai da wadanda aka yi garkuwa da su, sai dai har yanzu ‘yan bindigar ba su tambaye kuɗi ba, illa daga wajen mutum guda.

Amma gwamnan ya ce yana zargin watakil daga wajen gwmanatin za su neman diyya, ba daidaikun mutane ba ko iyalansu.

Gwamna El-Rufai ya ce ya shaidawa Shugaba Muhammadu Buhari cewa salon harin ‘yan bindigar na wannan lokaci ya bambanta da wanda aka saba gani a baya saboda ‘yan Boko Haram ne suka taimakawa ɓarayin dajin.

Sannan a halin da ake ciki yanzu jami’an tsaro na duba inda suke ɓuya domin yi musu kawanya don daukar matakan da suka dace.

Ya kuma ce; “A kullum gwamnati tana duba batun rayuwar mutane, don haka indai ba an fitar da mutanen da aka sace bane, ba za a iya wani abu ba a yanzu kamar kai musu farmaki”.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet