Connect with us

Siyasa

Ƴan Majalisar dokokin Kano biyu sun sauya sheƙa daga NNPP zuwa APC

Ƴan majalisar dokokin Kano guda biyu da suka haɗa da Kabiru Yusuf Isma’il wakilin mutanen Madobi da kuma Mu’azzam El-Yakub, mai wakiltar ƙaramar hukumar Dawakin Kudu sun fice daga sabuwar jam’iyyar NNPP mai alamar kayan marmari zuwa jam’iyyar APC.

Wata sanarwa da kwamishinan yaɗa labarai na jihar Kano Malam Muhammad Garba ya fitar da safiyar yau Laraba ta ce ta tabbatar da rahoton sauyin sheƙar tasu.

A kwanakin baya ne dai ɗan majalisar dokokin Kano mai wakiltar ƙananan hukumomin Bagwai da Shanono Ali Isah Shanono ya bayyana komawarsa APC kwanaki kaɗan bayan ya koma jam’iyyar NNPP,” a cewar sanarwar.

Sanarwar ta ƙara da cewa “Shi ma ɗan majalisar dokokin mai wakiltar Dambatta, Murtala Musa Kore, ya yi kome jam’iyyar APC mai mulki bayan da ya koma NNPP a baya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet