Connect with us

Labarai

Hukumar INEC ta ƙara wa jam’iyyu lokacin zaɓen fitar da gwani

Hukumar zaɓe mai zaman kanta INEC, ta ƙara lokacin kammala zaɓukan fitar da gwani na zaɓen baɗi.

Shugaban kwamitin yaɗa labarai da wayar da kan masu kaɗa kuri’a Mista Festus Okoye, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar yau Juma’a a birnin tarayya Abuja.

Ta cikin sanarwar hukumar ta ce, yin ƙarin ya biyo bayan buƙatar hakan da jam’iyyun suka shigar mata a ganawa da ta yi da su yau.

Haka kuma hukumar ta INEC ta ce, bisa jadawalin ayyukan babban zaben 2023, yanzu jam’iyyun sun roki hukumar da ta yi amfani da wa’adin kwanaki 6 tsakanin 4 zuwa 9 ga watan Yunin ban don kammala zaɓukan fidda gwanin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet