Connect with us

Labarai

Ƴan sanda sun cafke mutane biyu bisa zargin su da hannu a sace mahaifiyar A. A Zaura

Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta ce, ta kama mutane biyu da ake zargin suna da hannu wajen yin garkuwa da mahaifiyar ɗan takarar kujerar Sanatan Kano ta tsakiya Abdussalam Abdulkarim da aka fi sani da A. A Zaura.

Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar SP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya tabbarda ci gaban ga manema labarai da yammacin Litinin ɗin makon nan.

Ya ce, tun da fari rundunar ta samu labarin yin garkuwa da dattijuwar mai shekaru 80 da misalin ƙarfe 2:00 na dare.

Haka kuma ya ƙara da cewa bayan samun rahoton sace ta ne rundunar ta tura jami’anta na Operation Puff inda suka cafke mutane biyun waɗanda ake kyautata zaton suna da hannu wajen aikata laifin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet