Connect with us

Labarai

Buhari ya roƙi ƴan Najeriya kada su yarda PDP ta mayar da Najeriya baya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su tabbatar ba su bar jam’iyyar adawa ta PDP “ta mayar da ƙasa baya ba”.

BBC Hausa ta rawaito cewa da yake jawabi a wurin zaɓen ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyarsu ta APC, Buhari ya ce APC ta sauya Najeriya ta hanyar gudanar da ayyukan raya ƙasa.

“Wajibi ne mu zaɓi masu adalci ‘yan kishin ƙasa da ke da aƙidar haɗa kan ƙasarmu…don ciyar da ita gaba.

“Bai kamata mu ƙyale PDP ta mayar da Najeriya baya ba.”

Zuwa lokacin haɗa wannan rahoton PDP ba ta mayar da martani ba, wadda tuni ta zaɓi Atiku Abubakar a matsayin ɗan takararta na shugaban ƙasa a babban zaɓe na 2023.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet