Connect with us

Labarai

Benue: Mutane 5 sun mutu sakamakon harin ƴan bindiga

Rahotonni daga jihar Biniwe, sun bayyana cewa, an gano gawarwakin mutane 5 da suka mutu sakamakon wani sabon harin da ƴan bindiga suka kai ƙaramar hukumar Guma ta jihar.

 Haka kuma rahotonnin sun ƙara da cewa bayan waɗanda suka mutu kuma akwai mutane goma da suka ɓata sakamakon harin.

Shugaban ƙaramar hukumar Caleb Aba ne ya tabbatar da faruwar lamarin a ganawarsa da manema labarai.

Haka kuma, Ya ƙara da tuni jami’an tsaro suka duƙufa wajen gudanar da bincike don gano waɗanda suka ɓace.

Haka kuma ya ce, waɗanda harin ya ritsa da su sun haɗa da masa safarar katako a dajin Mbagwen.

Daily Trust ta ruwaito cewa, rundunar ƴan sandan jihar ta tabbatar da kai harin, tare da cewa jami’anta na kan gudanar da bincike kan lamarin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet