Connect with us

Labarai

Ƴan bindiga sun sako mutane 3 cikin fasinjojin jirgin Abuja zuwa Kaduna da suke tsare da su

Ƴan bindigar da suka sace ta fasinjojin jirgin ƙasan da ya taso daga Abuja zuwa Kaduna, sun sake sako wasu mutane uku daga cikin fasinjojin da suke tsare da su.

BBC ta ruwaito cewa guda cikin ƴan uwan mutanen uku ya shaida mata cewa an sako mutanen ne da tsakar ranar yau Litinin.

Haka kuma ta ƙara da cewa mutanen da ƴan bindigar suka saki sun haɗa da Maza biyu da Mace ɗaya.

Haka kuma kafar ta ruwaito cewa babu wani cikakken bayani kan sharuɗan da aka cika gabanin sakin nasu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet