Connect with us

Labarai

Shugaba Buhari ya amince gwamnatin tarayya ta karɓe ragamar Filin jirgin saman Gombe

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya amince wa gwamnatin tarayya kan ta karɓe ragamar gudanarwar filin jiragen sama na jihar Gombe.

Gwamnan jihar Muhammad Inuwa Yahaya, ne ya bayyana hakan a zantawarsa da manema labaran gidan gwamnatin jihar bayan da ya kammala wata ganawa da shugaba Buhari.

Ya ce, wannan mataki zai taimaka wajen samar da kudaden da za a kula da filin.

Gwamnan ya ƙara da cewa rundunar sojin saman ƙasar nan tana gina sansanin sojin sama a harabar filin jirgin saman na Gombe.

Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa, gwamna Muhammad Inuwa Yahaya, ya ƙara da cewa, za a gudanar da taron zuba hannayen jari na jihar a makon farko na watan gobe na Oktoba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet