Connect with us

Uncategorized

Mbappe zai maye gurbin Ronaldo a Man Utd,

Kociyan United Erik ten Hag ya ce Ronaldo ba zai sake buga wa Manchester United wasa ba bayan wata hira da ya zazzage abinda ke cikin zuciyar sa  dan wasan na Portugal ya yi da  jaridar Piers Morgan.

dan wasan wanda ya lashe kyautar Ballon d’Or sau biyar ya shiga wata tattaunawa mai zafi da Piers Morgan, inda ya nuna bacin ransa kan abubuwa da dama na kulob din na Old Trafford.

Ronaldo ya ce baya wani nuna girmamawa ga Erik ten Hag kuma ya yi ikirarin cewa wasu Jami’an kungiyar da yawa sun yi yunkurin tilasta masa ficewa daga kulob din, yayin da kuma ya soki iyalan Glazer.

Ralf Rangnick, Wayne Rooney da Gary Neville suma sune wadanda Ronaldo ya mayarwa martani,

Ayanzu hakadai Manchester United na shirin maye gurbin Cristiano Ronaldo, da Kylian Mbappe

Rahotanni sunnuna cewa tun da farko Man United ta shirya ba da fifiko wajen siyan sabon dan wasan gaba a bazara mai zuwa, amma za a fara aiwatar da tsare-tsaren sayan dan wasan a lokacin hunturu yayin da Ronaldo ke shirin fitar shi daga kungiyar.

Red Devils na iya tsammanin biyan akalla fam miliyan 150 don siyan Mbappe, wanda ake zaton za su yi, da kuma fitar da fam 500,000 na albashi na mako-mako ga Bafaranshen.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet