Connect with us

Labarai

Zargin sayen Ƙuri’u: EFCC ta cafke mutane 12

Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC ta ce, ta cafke mutane 12 bisa zargin su da sayen ƙuri’a yayin zaɓen cike gurbi na jiya Asabar a jihohin Kano da Katsina.

Shugaban hukumar mai kula da shiyyar Kano, Faruk Dogondaji, ne ya bayyana hakan yana mai cewa, sun samu mutanen da tsabar kuɗi har naira miliyan ɗaya da rabi.

Haka kuma ya ƙara da cewa, hukumar ta kama mutane goma ne a yankin ƙaramar hukumar Doguwa, ta Kano, sai kuma mutane biyu a yankin ƙaramar hukumar Kankiya ta Jihar Katsina.

Shugaban na EFCC shiyyar Kano, ya kuma ce, an kama 10 ɗauke da kuɗi miliyan N1,357,500 a Ƙaramar Hukumar Doguwa, biyu kuma ɗauke da N242,000 Kankia, Jihar Katsina.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet