Connect with us

Addini

NAHCON da kamfanonin jirage sun amince da yi wa maniyyata ƙarin Dala 250

Hukumar jin daɗin Alhazai ta Najeriya ta NAHCON da kamfanonin sifurin jiragen sama, sun amince da yin ƙarin Dala 250 a kan kowacce kujerar aikin Hajjin bana kamar yadda kamfanonin jiragen suka buƙata.

Shugaban hukumar Alhaji Zikrullah Hassan, ne ya sanar da hakan a birnin tarayya Abuja yayin wani atisayen horaswa da aka shirya wa ma’aikatan hukumar ta NAHCON da hukumomin jin daɗin alhazai na jihohi da kamfanonin jiragen yawo.

Ya ce, amincewa da ƙarin, ya biyo bayan doguwar tattaunawa da kamfanonin da za su yi jigilar maniyyata.

Ya ƙara da cewa, “Kamfanonin jirage na cikin gida bayan tattaunawa da dama sun amince da Dalar Amurka 250 a matsayin ƙarin kuɗin Tikitin jirgi domin gudanar da aikin Hajjin na bana.

Shugaban na NAHCON, ya ce, kamfanonin jiragen sama guda huɗu na cikin gida ne za su yi jigilar maniyyatan inda suka buƙaci a ƙara kuɗin aikin hajjin da dala 250.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet