Connect with us

Labarai

Gobara ta ƙone tarin dukiya a gidan Ganduje

Gobara ta tashi a gidan gwamnan jihar Kano mai barin gado, Dakta Abdullahi Umar Ganduje.

Gobarar ta yi sanadiyyar asarar kadarori na miliyoyin kudi sakamakon konewar kusan rabin gidan.

Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa gobarar ta tashi ne a ranar Litinin da daddare a gidan wanda yake a unguwar Nasarawa GRA.

Haka kuma, jaridar ta ce, wata majiya ta tabbatar mata da cewa gobarar ta fara tashi ne daga wani sashe na gidan wanda gwamnan ke kiwon dabbobi.

Majiyar ta kuma ce, “Har yanzu bamu kai ga gano abinda ya hada gobarar ba, kawai dai ta fara ne yayin da ake aikin walda a gidan, saboda ana gyara gidan domin nan Ganduje dawo bayan ya miki mulki.”

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet