Connect with us

Labarai

Kano: Kotun sauraron ƙorafin zaɓen Gwamna ta yi zaman farko a Shari’ar APC da NNPP

A yau Talata 30 ga watan Mayu ne kotun karɓar ƙorafin zaɓen gwamnan jihar Kano ta fara sauraron shari’ar da jam’iyyar APC ta shigar.

Jam’iyyar APC dai tana ƙarar gwamnan jahar Kano Engr. Abba kabir Yusuf da jam’iyyarsa ta NNPP da kuma hukumar zaɓe INEC.

Masu ƙarar dai sun yi ƙorafi a gaban kotun akan cewa matakin da hukumar INEC ta ɗauka na bayyana Engr. Abba Kabir Yusuf a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan Kano ba dai-dai ba ne.

A zaman kotun na yau, wakilin jaridar Kakaki Nasir Gambo Abubakar, ya ruwaito cewa, lauyoyin jam’iyyar ta APC sun roƙi kotun da ta basu dama domin su gyara wasu kura-kurai da suka bayyana a matsayin matsalar kafar Internet ce ta haifar da su.

Sai dai lauyan jam’iyyar NNPP Barista Bashir muhammad Tudun Wuzirci, ya bayyana cewar dama can kame-kame APC ke yi domin ba ta da wata hujja da za ta nuna a matsayin ta maguɗin da ta ce an yi mata a zaɓen.

Sai dai, daga bisani kotun ta sanya ranar 7 ga watan gobe na Yuni a matsayin ranar sauraron cikakken ƙorafin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet