Connect with us

Featured

Kano: Rundunar Ƴan sanda ta Gargadi APC da NNPP su janye zanga-zangar da suka shirya

Rundunar ‘yansandan Jihar Kano ta gargadi jam’iyyar NNPP da jam’iyyar APC su janye zanga-zangar da suka shirya yi a ranar Asabar.

Rundunar ta yi barazanar za ta ɗauki mataki kan duk wanda aka kama a yayin gudanar da zanga-zangar.

Idan dai ba a manta ba jam’iyyun NNPP da APC ne suka hada magoya bayansu domin shirya zanga-zanga a ranar Asabar, domin bayyana ra’ayoyinsu kan hukuncin da kotun daukaka kara da ke Abuja ta yanke a baya-bayan nan, wadda ta tsige gwamnan jihar Abba Kabir Yusuf.

A halin da ake ciki, matakin da bangarorin biyu suka dauka tun bayan sanarwar, ya haifar da fargaba a zukatan mazauna jihar kan zanga-zangar da aka gudanar Laraba wadda ta haifar da yamutsi.

Sai dai a wata sanarwar da kwamishinan ‘yansandan jihar Mista Husaini Gumel, ta hannun kakakin rundunar SP. Haruna Kiyawa ya yi gargadi masu shirin shiga zanga-zangar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet