Connect with us

Featured

Man fetur zai wadata a Najeriya a ƙarshen makon nan – Lokpobiri

Ofishin Shugaban kasa ya bawa yan Najeriya tabbacin cewa matsalar karancin man fetir da taƙi-ci-taƙi cinyewa a fadin kasar nan ta kusa zuwa karshe.

Karamin ministan man fetir na Najeriya, Heineken Lokpobiri, ne ya bayyana cewa komai zai dai dai ta a karshen makonnan.

Lokpobiri, Wanda yayi jawabi a madadin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana damuwar sa game da halin kunci da Yan Najeriya ke ciki sakamakon karancin man fetir.

Ya bayyana cewa a ranar Alhamis 05 ga Saturday, sun yi wani zama da mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, don gano bakin zaren wadannan matsaloli.

Ministan ya bayyana cewa akwai wadataccen man fetir din da za a rarraba a fadin kasar nan, Kuma ana sa ran a karshen makon nan fetir din zai wadata a ko ina a fadin Najeriya, ya Kara da cewa farashin man zai iya canzawa a wasu bangarorin kasar nan, duba da cewa gwamnati batada hannu akan farashin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet