Connect with us

Featured

Ba za mu bayar da tsaro yayin zaɓen ƙananan hukumomi a Rivers ba – Rundunar Ƴansanda

Rundunar Yan Sandan Jihar Rivers sun nesanta kansu daga sanya hannu a zaben kananan hukumomi da aka shirya gudanarwa a gobe Asabar 05 ga Oktoba a fadin jihar.

Mai magana da yawun rundunar yan sandan jihar, SP Grace Iringe-Koko, ce ta bayyana hakan ga manema labarai a yau Juma’a a Fatakwal.

Sanarwar tace hakan ya biyo bayan hukuncin da babbar kotun tarayya da ke Abuja tayi, na haramtawa hukumar yan sandan jihar sanya hannu ko bayar da tsaro yayin gudanar da zaben.

Sanarwar ta ƙara da cewa, tun a ranar 30 ga watan Satumbar da ya gabata ne, babbar kotun tarayya da ke Abuja ta haramta wa rundunar sanya hannu yayin gudanar da zaɓen ko kuma bayar da tsaro a lokacin zaɓen.

Kan haka ne sashen shari’a na rundunar ‘yansandan ya shawarci rundunar cewa ta yi biyayya ga umarnin kotun.

Sai dai a nasa bangaren gwamnan jihar, Siminalayi Fubara ya dage cewa sai an gudanar da zaɓen a gobe Asabar, duk da wannan umarni na kotu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet