Connect with us

Featured

Da Ɗumi-ɗumi : ASUU Ta Janye Yajin Aiki

Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Kasa (ASUU) ta sanar da dakatar da yajin aikin gargadi na makonni biyu da ta fara a ranar 13 ga Oktoba. Shugaban kungiyar, Farfesa Chris Piwuna, ne ya bayyana hakan yayin wani taron manema labarai da aka gudanar a Abuja ranar Laraba 22 ga Oktoba, 2025.

Farfesa Piwuna ya ce hukumar ta yanke shawarar dakatar da yajin aikin ne bayan taron majalisar koli ta ƙasa (NEC) da ta gudanar har zuwa ƙarfe 4:00 na safe. Ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta dawo teburin tattaunawa da kungiyar domin duba batun sabunta yarjejeniyar 2009, duk da cewa akwai sauran aiki a gaba kafin a cimma cikakken matsaya.

Ya ce matakin dakatar da yajin aikin na nufin nuna godiya ga dalibai, iyaye, da ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa (NLC), bisa ƙoƙarinsu wajen ganin an warware rikicin. ASUU ta ce ta yaba da yadda bangarori daban-daban ke nuna damuwa da goyon baya don ganin jami’o’i sun koma aiki.

ASUU na neman gwamnati ta kammala yarjejeniyar 2009, ta saki albashin watanni uku da rabi da aka rike, ta inganta tallafin jami’o’i, ta biya bashin albashi da hakkokin karin girma, tare da daina tsangwamar malaman jami’o’in LASU, FUTO da Prince Abubakar Audu University.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet