Connect with us

Featured

Gwamnatin Kano Ta Ce Ta Cika Kashi 85% Na Alkawurran Da Ta Ɗaukarwa Al’ummar Kano

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa gwamnatinsa ta cimma kashi 85 cikin 100 na alkawurran da ya ɗauka wa al’ummar jihar Kano tun bayan hawansa mulki. Gwamnan ya ce wannan ci gaba ya nuna jajircewar gwamnatinsa wajen aiwatar da shirye-shiryen da ta tsara domin bunƙasa rayuwar al’umma.

Jawabin hakan ya fito ne ta bakin Sakataren Gwamnatin Jihar Kano, Alhaji Umar Faruk Ibrahim, a yayin wani taro na yini biyu da ƙungiyar One Kano Agenda ta shirya. Taron ya gudana ne a ranar Laraba 17 ga Disamba, 2025, a ɗakin taro na Jami’ar Isyaka Rabi’u (KHAIRUN) da ke Gadon Kaya a Jihar Kano.

A cewar Sakataren Gwamnatin, Gwamna Abba Kabir Yusuf ya kuma bayar da blueprint ɗin alkawurran da ya ɗauka a lokacin yaƙin neman zaɓe, domin a duba tare da tantancewa a tabbatar da matakin da aka kai wajen cika waɗannan alkawurra. Ya ce hakan na daga cikin ƙoƙarin gwamnati na tabbatar da gaskiya, riƙon amana da buɗaɗɗen shugabanci.

Taron ya samu halartar manyan mutane, fitattun ’yan siyasa, masana da masu ruwa da tsaki daga sassa daban-daban na Jihar Kano.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet