Connect with us

Featured

Ƴan Najeriya Sun Sha Giya Ta Naira Triliyan 1.54 a Cikin Watanni 9 – Rahoto

Yan Najeriya sun kashe kimanin N1.54 tiriliyan wajen sayen giya da wasu abubuwan sha marasa barasa a cikin watanni tara na shekarar 2025, kamar yadda wani bincike na jaridar The PUNCH ya nuna. Binciken ya dogara ne da rahotannin kudi na kamfanonin shaye-shaye uku da aka jera a kasuwar hannun jari ta Najeriya.

Rahoton ya nuna cewa Nigerian Breweries Plc ta samu kudin shiga na N1.05 tiriliyan, inda ta koma samun riba bayan haraji ta N85.51 biliyan, sabanin asarar da ta yi a bara. Kamfanin ya ce karin tallace-tallacen giya ne suka taimaka wajen bunkasar kudaden shigarsa a wannan lokaci.

Haka zalika, International Breweries Plc da Champion Breweries Plc sun samu karin kudin shiga da riba a lokacin da ake nazari. Masana sun bayyana cewa kasuwar giya a Najeriya na ci gaba da nuna juriya duk da hauhawar farashi da matsin tattalin arziki, sai dai sun yi gargadin cewa yawan tallace-tallace kadai ba lallai ba ne ya nuna karin gudunmawar tattalin arziki.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet