Connect with us

Featured

Ya Kamata Ƴan Najeriya Su Daina Tsinewa Ƙasarsu – Shugaban Oando

Shugaban kamfanin Oando Plc, Wale Tinubu, ya bukaci ’yan Najeriya da su daina yawan sukar ƙasar, su rungumi gazawa a matsayin hanya ta gina ƙasa. Tinubu ya bayyana hakan ne a Lagos yayin wata hira a ranar Juma’a, 31 ga Janairu 2026, inda ya ce ci gaban ƙasa na zuwa ne idan al’umma sun koyi darasi daga kura-kurai.
Ya jaddada cewa gina ƙasa na bukatar haɗin kai, juriyar zuciya da kuma yarda cewa Najeriya za ta iya gyaruwa idan kowa ya ɗauki alhakin sa. Tinubu ya ce tsoron gazawa na hana mutane gwadawa, wanda hakan ke hana samun nasara a kasuwanci da kuma harkokin ƙasa baki ɗaya.
Tinubu ya yi jawabin ne jim kaɗan bayan jami’ar UNILAG ta ba shi digirin girmamawa a fannin kasuwanci, saboda gudunmawar da ya bayar a harkar makamashi da bunƙasa arziki. ya kuma bukaci ƙarfafa haɗin gwiwa tsakanin gwamnati da masu zaman kansu, tare da fifita ilimi a matsayin ginshiƙin ci gaban ƙasa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet