Connect with us

Featured

Majalisar Dokoki Ta Amince da Ƙudirin Ƙirƙiro Ƴansandan Jihohi

Majalisar Wakilan Najeriya ta amince da ƙudurin dokar ƙirƙirar ƴan sandan jihoh bayan kaɗa ƙuri’a a zamanta na ranar Alhamis 11 ga Yuni, 2026. Kakakin Majalisar, Abbas Tajuddeen, ne ya jagoranci zaman da aka yanke hukuncin amincewa da ƙudurin.

Abbas ya bayyana cewa ƴan majalisa 288 ne suka goyi bayan ƙudurin, yayin da mutum huɗu suka nuna adawa da shi. An gudanar da ƙuri’ar ne ta hanyar ɗaga hannu saboda na’urar kaɗa ƙuri’a ba ta aiki a lokacin zaman.

Haka kuma, Majalisar Dattawa ta amince da ƙudurin bayan yi masa karatu na biyu. Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya ce za a kaɗa ƙuri’a kan ƙudurin a zama na gaba, yayin da aka miƙa shi ga kwamitin gyaran kundin tsarin mulkin Najeriya domin ci gaba da nazari. Kakaki24.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet