Connect with us

Featured

Kano : Ƙungiyar Ƴan Jaridar Yanar Gizo Ta Horas da Mambobinta Kan Dabarun Ɗaukar Rahoto Yayin Zaɓe

Ƙungiyar ’Yan Jaridar Yanar Gizo a Kano, tare da hadin gwiwar gidauniyar Aminu Magashi Garba, ta shirya taron horaswa na yini guda domin ƙarfafa ƙwarewar ’yan jarida wajen bayar da rahotannin zaɓe da kuma kare lafiyarsu yayin gudanar da ayyuka gabanin zaɓen 2027.

Taron ya gudana a ranar Laraba 29 ga Yuli, 2026 a sakatariyar yan jarida dake Farm Center a Kano, taron ya haɗa ’yan jarida daga kafafen yaɗa labarai na yanar gizo ciki har da KAKAKI24, inda aka koyar da ɗabi’un aikin jarida, tantance sahihan bayanai, yadda za a dauki rahoton zabe da matakan kare kai yayin rikrikici.

Read Also : NUJ Kano Online Media Chapel Organises Workshop on Election Reporting and Journalists’ Safety

Da yake jawabi yayin gabatar da maƙala a wajen taron, Comrd. Abbas Ibrahim, ya jaddada muhimmancin sahihanci, adalci da rashin nuna son kai wajen rahoton zaɓe, tare da kira ga ’yan jarida da su guji yaɗa bayanan ƙarya. A nasa ɓangaren, Isyaku Ahmad ya bayyana muhimmancin bin ƙa’idojin aikin jarida yayin daukar rahoton zabe da dabarun fuskantar ƙalubale.

Taron dai ya zo ne yayin da ake cigaba da shirye-shiryen tunkarar babban zaben 2027 dake tafe.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet