Connect with us

Featured

Gwamnatin Kano ta kammala ayyuka 867 cikin 1,557 da gwamnatin Abba ta ƙaddamar

Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta kammala ayyuka 867 cikin 1,557 da gwamnatin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta kaddamar tun bayan hawanta mulki. Kwamishinan Kula da Ayyuka da Sayen Kayayyaki, Nura Ma’aji, ne ya bayyana hakan yayin ganawa da manema labarai a ranar Lahadi 16 ga Agusta 2026, a Kano.

Ya ce ayyukan da aka kammala sun kai kashi 55.68 cikin 100 na jimillar ayyukan, yayin da kashi 42 cikin 100 ke ci gaba da gudana. Ya bayyana cewa jimillar kuɗin kwangilolin ayyukan sun kai Naira biliyan 996.29.

Read Also : Babu wani shugaba da Najeriya ta amfana da shi kamar Babangida – Tinubu

Kwamishinan ya ce ayyukan sun shafi gine-ginen birane da karkara, gidaje, hanyoyi, gadoji, kiwon lafiya, ilimi da sauran muhimman ababen more rayuwa. Ya ce ƙananan hukumomin cikin birni guda 8 na da ayyuka 598, yayin da ƙananan hukumomin karkara 36 ke da ayyuka 653.

Daga cikin manyan ayyukan akwai shirin gidaje na Rijiyar Gwangwan da ya kai Naira biliyan 113.19, faɗaɗa hanyar Katsina da Naira biliyan 24.77, da shirin Modern Cities na Naira biliyan 21.90. Ma’aji ya ce ma’aikatar za ta ci gaba da sa ido kan ayyukan domin tabbatar da samun ƙimar kuɗin da aka kashe.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet