Ƙungiyar Likitoci ta Najeriya, NMA, ta ce kasar nan ta yi asarar sama da likitoci 9,000 ga ƙasashen yamma tsakanin shekarar 2016 zuwa 2018, wanda hakan...
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya sanar da rubanya wa ma’aikatan wucin gadi a Jihar albashinsu har sau uku albarkacin watan Ramadan. Karin dai zai...
Tsohon babban limamin Masallacin Juma’a na unguwar ’yan majalisa da ke Apo a Abuja, Sheikh Nuru Khalid, ya ce ya samu sabon masallacin da zai ci...
Ɗan gidan tsohon Mataimakin Sifeto-Janar (mai ritaya) kuma Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida na Jihar Zamfara, Ibrahim Mamman Tsafe. Daily Trust ta jiyo cewa ɗan...
Tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo a jiya ya bayyana rashin tsaro da ke addabar kasar a matsayin ‘babbar matsala’, kuma ya ce ya kamata masu ruwa...
Ina so na yi ƙarin haske kan wasu abubuwa a taƙaice, waɗanda dayawan mutane ba su sani ba game da batun dakatar da Sheikh Khalid. 1-...
Gwamnatin Jihar Kano ta kaddamar da kwamitin da zai kula da ciyar da marasa karfi a fadin Jihar yayin watan azumin Ramadan. Da yake kaddamar da...
Hukumar Kare Hakkin mai Sayen Kaya ta Jihar Kano, CPC, ta ce ba za ta saurarawa duk wanda a ka samu ya na haɗa ƙanƙara da...
Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya ayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2023, ƙarƙashin tutar jam’iyyar APC. Gwamnan ya sanar da matakin ne...
Amadadin jagorancin mu na kasa baki daya, da kuma shugaban nin mu na arewa maso yamma muna taya al’umma musulmai murnar shigowar wannan watan mai albarka....