Kungiyar Malaman Jami’o’i ta kasa (ASUU) ta ce nan ba da dadewa ba za ta shiga yajin aikin sai baba-ta-gani domin biyan bukatun su wata guda...
Fitaccen malamin addinin musuluncin a jihar Kano Sheikh Ibrahim Khalil, ya koma jam’iyyar ADC. Shugaban jam’iyyar ta ADC na jihar Kano Shuaibu Ungogo ne ya tabbatar...
Shugaba Muhammadu Buhari ya sauka birnin Addis Ababa domin halartar taro na 35 na kungiyar Tarayyar Afirka a kasar Habasha. Kwana hudu ake sa ran Buhari...
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya ce zai goyi bayan duk wani dan takarar shugaban kasa da ya fi dacewa da kasar nan a 2023....
Gwamnan Jihar Ribas, Nyesom Wike, a makon nan ya ce ba ya tunanin wani ne ya fi cancanta ya zama Shugaban Najeriya in ba shi ba....
An fitar da kudaden manyan ayyuka daga kasafin kudin 2021 wanda yanzu ya kai naira tiriliyan 3.65 wanda ke wakiltar kashi 80% na kasafin kudin kasar....
Hukumar da ke tattara bayanan sirri kan kudade ta bankado masu samar da kudi dan ta’addanci 96 har da masu alaka da kamfanonin hada-hadar kudi 424....
Hukumar Kula da hakkin mai saye da mai siyarwa ta Jihar Kano, ta ce ta gano wani wuri da ake hako gurbataccen man girki. Gano haramcin...
Hukumar Kula da Man Fetur ta Najeriya NMDPRA, ta ce gwamnatin tarayya ta biya diyya ga masu safarar man fetur da suka kai Naira biliyan 22.7....
Manyan kungiyoyin jiragen sama guda hudu a ranar Laraba sun sha alwashin tsayar da ayyukan a bangaren daga ranar Talata, 8 ga Fabrairu, 2022. Barazanar a...