kididdigar Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta nuna cewa sama da mutane miliyan 600 ne ke fama da rashin lafiya a duk duniya a duk shekara...
Babban Sufeto Janar na ’yan sandan Najeriya, IGP Kayode Egbetokun ya ƙaddamar da Ƙwararrun Jami’an tsaro da za su kare makarantu a Bauchi, ya ƙaddamar da...
Wata kotun majistare da ke titin Ibrahim Taiwo a Kaduna ta gurfanar da wasu mutane 10 da suka haɗa da kaka, bisa laifin yi wa wata...
Sojojin Saman Pakistan sun harbo jiragen yaƙin India biyar, kamar yadda kafofin watsa labaran gwamnati da na ƙasar Pakistan suka bayyana. Sun ɗauki wannan mataki ne...
Gwamnan jihar Borno a arewacin Nijeriya, Farfesa Babagana Zulum, ya haramta sayar da barasa, yayin da ya zargi sojoji da sauran jami’an tsaro da aikata miyagun...
Majalisar dattijai ta kafa wani kwamiti mai mambobi 18 da aka dorawa alhakin sa ido kan ayyukan shugaban riƙo na jihar Rivers, Vice Admiral Ibok-Ete Ibas...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani matashi dan shekara 20 da haihuwa, bisa zarginsa da kai wani mummunan harin fashi da makami da ya...
Wani matashi dan shekarar 20 ya fada hannun hukuma kan zargin kashe mahaifinsa da adda a Jihar Jigawa. Rundunar ’yan sandan Jihar Jigawa ta kama wanda...
Gwamnan Jihar Katsina Dikko Umaru Radda ya ce ba su ce wa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu babu ƙorafi a Katsina ba kamar yadda ake...
Jami’ar Kimiyyya da Fasaha ta Aliko Dangote University of Science and Technology Wudil (ADUST), zata gudanar da taron yaye dalibai sama da dubu 18 karo na...