Sama da daliban kur’ani 300 daga jahohin Arewa shida ne suka hallara a jihar Bauchi domin gudanar da gasar karatun kur’ani na gidauniyar Sheikh Dahiru Usman...
Iƙirarin da Baffa Bichi ya yi cewa gwamnatin Jihar Kano tana bai wa Sanata Rabiu Kwankwaso naira biliyan biyu a duk wata ƙarya ce tsagwaronta, in...
Aƙalla Mafarauta 13 ake faragabr sun mutu a harin da ƴanta’addan Lakurawa suka kai kan dandazon masu bikin farauta na shekara-shekara a dajin Hurumi da ke...
Tsohon Shugaban rukunin kamfanin Mai na Kasa (NNPC) Mele Kyari, ya musanta cewa yana hannun hukumar yaki da masu yi wa tattalin Arzikin kasa tu’annati (EFCC)....
Rundunar ‘yan sandan jihar Kebbi ta tabbatar da tsare jami’anta uku bisa zargin kashe wani Abubakar Auwal, wanda ya mutu a hannun ‘yan sanda bisa wasu...
Jami’an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA da ke sintiri a kan hanyar Kaduna zuwa Zariya a ranar Asabar, 3 ga watan...
Khalifa Aminu, matashi ne mai shekaru 19 wanda ya ƙirƙiri na’urori da abubuwan ban mamaki waɗanda hatta mutanen da suka zurfafa karatu a fannin kimiyya da...
Gwamnan Sokoto, Dokta Ahmad Aliyu ya bayyana ƙarara cewa gwamnatinsa ta kasa cika alƙawarin da ta yi wa ma’aikatan gwamnatin jihar kusan shekara ɗaya kenan. Gwamnan...
Ƙungiyar mayaƙan ISWAP sun mamaye garin Buni Gari a daren Juma’a da ƙarfe 12:00 na dare, mahaifar Gwamna Buni da ke ƙaramar hukumar Gujba a Jihar...
Wasu ’yan bindiga da ake fargabar mayaƙan Lakurawa ne sun kashe wasu ’yan bijilanti da ke aikin sintiri a Jihar Sokoto. Majiyarmu ta ruwaito cewa lamarin...