Rundunar Sojin Najeriya ta tura jami’ai 86 zuwa Guinea-Bissau domin gudanar da aikin wanzar da zaman lafiya ƙarƙashin ƙungiyar ECOWAS. Rundunar ta ce matakin ya nuna...
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Gumi, ya bayyana ra’ayinsa kan muhawarar da ake yi game da ko malaman addini ya kamata su shiga siyasa...
An saki Alƙalin Babbar Kotun Jihar Kebbi, Justice Faruku Bunza, wanda aka yi garkuwa da shi mako guda da ya gabata a Ƙaramar Hukumar Bunza. A...
Sanata Rufa’i Hanga, mai wakiltar Kano ta Tsakiya a Majalisar Dattawa, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar NDC, wadda tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ke...
Dangote Cement Plc, Obajana Plant, has deepened its social footprint by distributing educational materials in Lokoja, the Kogi State capital. General Manager, Social Performance Department, Dangote...
The Proprietor of Al-Manan Academy, Hotoro North, Malam Usman Bello, has reaffirmed the school’s commitment to providing quality education and equipping pupils with the knowledge and...
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da rasuwar fitaccen mawakin siyasa, Muhammadu Buhari, wanda aka fi sani da Kosan Waka, yana da shekaru 47 a duniya. wanda...
Tsohuwar matar fitaccen jarumin Kannywood, Adam A. Zango, Maimuna Musa, ta fito ta tabbatar da maganar da tsohon mijinta ya bayyana a baya bayan nan kan...
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya ce zaɓen tsohon Gwamnan Rivers, Rotimi Amaechi, a matsayin mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa na ADC ba zai ƙara wa jam’iyyar...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta wallafa bayanai da takardun shaidar ’yan takarar shugaban ƙasa 19 da mataimakansu da za su fafata a...