Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya amince da nadin Alhaji Sanusi Ado Bayero, wanda shine babban dan marigayi sarki Ado Bayero a matsayin...
Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe ya ce ba ya cikin kawancen shugabannin adawa, wanda tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ke jagoranta. Hakan na...
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun yi garkuwa da wasu manyan jami’an hukumar kuka da kananan hukumomin jihar Kwara a...
Wasu Mayaƙan Boko Haram sun kashe aƙalla mutum 12 a ƙauyen Bokko Ghide da ke Ƙaramar Hukumar Gwoza a Jihar Borno. Mayaƙan na Boko Haram sun...
Matasa 650 Daga Kano Ta Arewa Za Su Rabauta Da Tallafin Karatu Akalla Matasa 650 a Yankin Kano ta Arewa zasu rabauta da tallafin Karatu a...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Kasa EFCC, ta ayyana neman wasu jami’an CBEX waɗanda take zargi da hannu a damfarar ’yan kasar miliyoyin...
Wata kotu ta musamman kan gasa da kare masu sayayya ta amince da tarar dala miliyan 220 da Hukumar Gasa da Kare Haƙƙin masu sayayya...
Aƙalla mutane 28 cikin su har da masu hakar ma’adinai 20 da ƴan bindiga suka kashe a ranar Alhamis da ta gabata a yayin wasu...
Rundunar sojin Kasar naan ta yi watsi da wani shirin fara daukar sabbin ma’aikata da ke yawo a Internet, inda ta yi gargadin cewa karya ce....
Wata kotun majistare da ke zamanta a Rijiyar Zaki a nan Kano ta yanke wa Alhaji Inuwa Ayuba hukuncin daurin watanni biyu a gidan yari ko...