Wasu ’Yan bindiga sun kashe mutane arba’in a wani hari da suka kai a ƙauyukan Zike da Kimakpa, a yankin Kwall da ke Ƙaramar Hukumar Bassa...
Kwamitin kar-ta-kwana mai yaki da ayyukan daba da miyagun Laifuka a nan Kano ya kama kimanin mutane 500 da ake zargin ‘yan daba ne da dillalan...
Hukumar gudanarwar Jami’ar kimiyya da fasaha ta jihar Legas (LASUSTECH) ta kori malaman jami’o’i uku bisa zargin lalata. Malaman uku da aka kora sun hada da...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana kalubale da cigaban da gwamnatinsa ke fuskanta tun bayan hawansa mulkin jihar. A wata hira da aka yi da...
Gwamnatin Tarayya ta bai wa Kamfanin Gini na Infiouest wa’adin wata 14 domin kammala sake gina Sashe na II na hanyar Abuja-Kaduna-Zaria mai kudin Naira biliyan...
Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA, sun kama wani mutum mai shekaru 41 da haihuwa, kuma dan kasar Malaysia, Ndubuisi Udatu (wanda...
Manoman Tumatir sun nuna damuwarsu kan yadda cutar Tuta Absoluta ta yi wa amfanin gona musamman Tumatir a baya-bayan nan illa, inda a halin yanzu ke...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta lalata tarin miyagun kwayoyi masu nauyin kilogiram miliyan 1.6 na haramtattun abubuwa da aka...
Sakamakon gazawar shugabanci, bayar da tallafi na neman zama wani bangare a tarihin dimokoradiyyar Nijeriya, inda gwamnatocin jihohi da ’yan majalisu da sauran ’yan siyasa suke...
Wata kotu a Amurka ta umurci Hukumar Binciken Manyan Laifuka ta ƙasar (FBI) da ta fitar da bayanan sirri da aka samu kan Shugaba Bola Tinubu...