Kundin Oxford English Dictionary (OED) ya ƙara wasu kalmomi da suka samo asali daga Najeriya a sabuwar sabuntawar sa ta Disambar 2025, lamarin da ke nuna...
Wani rahoto da kamfanin PwC ya fitar ya yi hasashen cewa talauci a Najeriya na iya ƙara ta’azzara, inda aka kiyasta cewa zuwa shekarar 2026, kusan...
Rundunar ’yan sandan Jihar Bauchi ta sanar da kwato wata motar Toyota Hilux mallakin Majalisar Masarautar Bauchi da aka sace a cikin birnin Bauchi. Mai magana...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC, ta fitar da sanarwar gargadi ga al’ummar Najeriya kan wani shafin intanet na bogi da ke yawo a...
Kotun Tarayya da ke Abuja ƙarƙashin jagorancin Alƙali Emeka Nwite ta amince da bayar da belin tsohon Ministan Shari’a, Abubakar Malami, tare da iyalinsa kan kuɗi...
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa hukumomin riƙon-ƙwarya na Venezuela za su rika bai wa Amurka gangar mai tsakanin miliyan 30 zuwa 50 na abin...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta sake fara aikin rijistar masu kaɗa ƙuri’a (CVR) a faɗin Nijeriya, wanda ke nuna fara zangon na...
Rundunar Sojin Nijeriya ta buɗe shafin shiga Direct Short Service Commission (DSSC) Course 29/2026). Rundunar ta gayyaci ’yan Nijeriya da suka cancanta su nemi shiga domin...
Gwamnatin Gambia ta tabbatar da mutuwar aƙalla mutum 25 bayan wani kwale-kwale da ke ɗauke da ’yan ci-rani ya kife a gaɓar tekun ƙasar, yayin da...
Gwamnatin Jihar Gombe ta sanar da haramta sana’ar jari bola a duk faɗin jihar, bisa dalilai da suka shafi tsaro. An yanke wannan shawara ne bayan...