Gwamnan Jihar Enugu, Peter Mbah, zai sauya sheƙa daga jam’iyyar PDP zuwa APC a hukumance a ranar Talata, 14 ga Oktoba 2025, a birnin Enugu. Mbah...
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya amince da rahoton Bankin Duniya na watan Oktoba 2025, wanda ya nuna cewa mutane...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya jaddada muhimmancin zaman lafiya da haɗin kai tsakanin ’yan Najeriya ba tare da la’akari da bambancin addini ko kabila ba....
Jam’iyyar NNPP mai mulkin jihar ta lashe zaɓen cike gurbi na ɗanmajalisar jiha a mazaɓar Bagwai da Shanono. A gefe guda kuma, APC mai adawa ce...
Akalla mutane 18 ne suka jikkata a ranar Lahadi 10 ga Agusta, bayan wata motar haya dauke da magoya bayan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta...
Kwamitin zartarwa na Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya, ya amince da nadin Farfesa Nentawe Yilwalda daga jihar Filato a matsayin sabon shugaban jam’iyyar na ƙasa....
Jam’iyyar APC za ta gudanar da taron Kwamitin Zartaswa na Kasa (NEC) a ranar 24 ga Yuli, 2025 a Abuja, domin yanke hukunci kan ko Ali...
Fadar shugaban Najeriya ta bayyana cewa sai bayan babban taron jam’iyyar ne Shugaba Tinubu zai zaɓi wanda zai zama mataimakinsa a zaɓen 2027. Mai ba wa...
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta karyata rahotannin da suka yawo cewa ta bayar da tikitin kai tsaye ga dukkan ‘yan majalisar tarayya na yanzu, inda...
Tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce kadarorin da ya mallaka tun kafin ya zama shugaban kasa a ranar 29 ga Mayu 2015, su ne har...