Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar, ya taya ɗaukacin al’umma barka da Sallah yayin da musulman Najeriya suka gudanar da sallar idi ranar Laraba. Sultan...
Shugaban kwamitin kula da kasafin kuɗi na majalisar dattawa kuma Sanata mai wakiltar mazaɓar Kano ta Arewa, Sanata Barau I. Jibrin, ya ja hankalin al’ummar musulmi...