Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya ce gwamnatinsa ta cika alƙawuran da ta ɗauka lokacin yaƙin neman zaɓen 2023, yana mai cewa ƙasar na dab da...
Fadar Shugaban Kasa ta musanta ikirarin ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, cewa gwamnatin tarayya na bibiyarsa tare da hana shi gudanar da...
Mai ba Shugaba Bola Tinubu shawara kan harkokin yaɗa labarai da dabaru, Bayo Onanuga, ya kare manufofin tattalin arzikin gwamnatin Tinubu, inda ya ce shi da...
Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa cire hafsoshin tsaro da shugaba Bola Tinubu ya yi ba shi da alaƙa da jita-jitar yunkurin juyin mulki, sai dai...