Majalisar Wakilai ta amince da ayyana dokar ta-ɓaci da Shugaban Kasa Bola Tinubu yasa a Jihar Rivers. Majalisar ta yanke wannan shawara ne a ranar Alhamis...
Gwamnan Jihar Rivers da aka dakatar, Similanayi Fubara, ya fice Fadar Gwamnatin Jihar da ke Fatakwal. Majiyar mu ta tabbatar da cewa Fubara ya fice daga...