An fitar da matar farko da aka tabbatar tana ɗauke da cutar Ebola a Najeriya zuwa Switzerland, domin ci gaba da samun kulawa da jinya, kamar...
Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya buƙaci Gwamnatin Tarayya ta yi wa ’yan Najeriya bayani kan inda Naira biliyan 10 da aka ware domin shirin...
Ministan Lafiya, Dokta Muhammed Ali Pate, ya buƙaci ’yan Najeriya da kada su ɗaga hankalinsu kan cutar Ebola da ta ɓulla a Abuja, yace Gwamnatin Tarayya...