Rundunar ’yan sandan Kasar nan ta haramta gudanar da bukukuwan hawan sallah da aka saba yi na al’ada a faɗin jihar Kano. Hakan na ƙunshe cikin...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya sanar da hakan Yana Mai bayyana cewa yin hakan ya biyo bayan wasu dalilai. Yace bayan samun...