Mabiyan malam Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara a karkashin inuwar Ashabul Kahfi Warraqeem reshen jihar Bauchi sun yanke shawarar daukaka kara kan hukuncin da wata kotun shari’ar...
Gwamnatin jihar Kano ta bayar da umarnin rushe wani haramtaccen gini a gaban gidan Sheikh Nasiru Kabara cikin gaggawa. Gwamnan jihar, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya...