Gwamnonin jam’iyyar APC da ke nneman wa’adi na biyu a jihohinsu sun bayyana cikakken goyon bayansu ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu domin ya sake tsayawa takara...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta tabbatar da halaccin shugabancin Sanata David Mark a jam’iyyar ADC, bayan ta yi watsi da ƙarar ɗan Majalisar Wakilai,...
Ƙungiyar Masu Gidajen Mai Masu Zaman Kansu ta Najeriya (IPMAN) ta yi barazanar rufe gidajen mai a faɗin ƙasar idan Gwamnatin Tarayya ta yi yunƙurin kayyade...
Majalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC) ta amince da gagarumin sauyi a tsarin shirin bautar ƙasa na NYSC, inda za a maye gurbin shugabancin sojoji da na...
As the world commemorates the 2026 International Day Against Drug Abuse and Illicit Trafficking, the Adolescent Health Information Project (AHIP) has called on young people to...