Labarai5 years ago
Kaduna: Ƴan Sanda Sun Kashe Mutum 2 Cikin Ƴan Bindigar Da Suka Addabi Mazauna Karamar Hukumar Giwa
An kashe biyu daga cikin ‘yan bindigar da ke addabar mazauna karamar hukumar Giwa a jihar Kaduna a wani artabu da jami’an ‘yan sanda. Jami’an tsaro...