Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya ce da ba don taimakon Shugaba Bola Tinubu ba, marigayi tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ba zai samu nasarar shugabancin...
Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya ce da ba don matakan da Shugaba Bola Tinubu ya ɗauka ba, da tattalin arzikin ƙasar ya durƙushe. Ya bayyana...
Mataimakin Shugaban Nijeriya, Kashim Shettima, ya bayyana kwarin gwiwar cewa Arewa za ta ƙara yawan ƙuri’un da za ta bai wa Shugaba Bola Tinubu a zaɓen...
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya bar Abuja zuwa Freetown na ƙasar Saliyo domin wakiltar Shugaba Bola Ahmed Tinubu a taron ƙoli na 69 na shugabannin...
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya tabbatar wa ’yan Najeriya cewa ƙasar nan za ta yi galaba kan ta’addanci tare da dawo da zaman lafiya, yayin...
Najeriya ta samu gagarumar nasara a yaki da cutar shan inna (polio) a shekarar 2025, inda aka samu raguwar kashi 39 cikin 100 na masu kamuwa...
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya yabawa Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Ƙasa (EFCC) bisa nasarorin da ta samu a yaƙin da take da...
Fadar Shugaban Kasa ta karyata rade-radin da ke cewa kalaman da Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, ya yi a wajen kaddamar da wani littafi a Abuja...
Mataimakin Shugaban Jam’iyyar APC na Yankin Arewa Maso Gabas, Mustapha Salihu, ya ce Shugaba Bola Ahmed Tinubu ne kaɗai ke da ikon yanke hukunci kan makomar...
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya bar Abuja zuwa Dakar na kasar Senegal. Ana sa ran mataimakin shugaban kasar zai wakilci shugaban kasa Bola Ahmed...