An fara shirye-shiryen mayar da dakin otal din da Lionel Messi, ya zauna lokacin da aka yi Gasar Cin Kofin Duniya a Qatar wajen tarihi. Messi...
Argentina ta doke Croatia da ci 3-0 a gasar cin kofin duniya, nasarar da bata damar zuwa wasan karshe. Yanzu haka dai, kasar za ta kara...