Rundunar Sojin Najeriya ta tabbatar da kama jami’inta, Private Mohammed Yusuf, wanda aka ayyana nema ruwa a jallo bisa zargin hannu wajen samar da kayan soji...
Sojojin Operation Whirl Stroke sun samu nasarar kwato tarin makamai da alburusai a Karamar Hukumar Takum ta Jihar Taraba, bayan wani farmaki da aka gudanar bisa...
Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana cewa hare-haren sama da aka kai a yankin Arewa maso Yamma sun nuna ƙudurin Gwamnatin Tarayya na yaki da ta’addanci ba...