Featured2 months ago
Zargin Alaƙa Da ’Yan Bindiga: Sanata Shehu Buba ya miƙa kansa ga hukumomin tsaro domin gudanar da bincike
Sanatan Bauchi ta Kudu, kuma dan takarar gwamnan Bauchi na jam’iyyar PRP a 2027, Shehu Buba Umar, ya ce a shirye yake ya fuskanci cikakken bincike...