Shugaban ƙasar Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan, ya bayyana aniyar ƙasarsa na ƙara yawan cinikayya da Najeriya daga dala biliyan 2 zuwa dala biliyan 5. Ya bayyana...
Kafar yaɗa labarai ta ƙasar Turkiyya wato TRT ta ƙaddamar da ƙarin bangarori guda uku da za su dinga yaɗa labarai cikin harshen Hausa da Swahili...