Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP a zaɓen 2023, Alhaji Atiku Abubakar, ya zargi gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da naɗa...
Ministan Kimiyya, Fasaha da Kirkire-Kirkire na Najeriya, Uche Nnaji, ya amince cewa Jami’ar Najeriya Nsukka (UNN) ba ta taɓa ba shi takardar digiri ba. Wannan na...