Ministan Kudi da Tsare-Tsaren Tattalin Arzikin Najeriya, Mista Wale Edun, ya tabbatar da cewa tattalin arzikin ƙasar ya fara dawowa hayyacinsa bayan wahalhalun da aka fuskanta...
Fadar Shugaban Ƙasa ta karyata jita-jitar cewa Ministan Kuɗi kuma Ministan Tsare-tsaren Tattalin Arziki, Wale Edun, yana fama da hawan jini, ko kuma zancen da ake...