Majalisar Wakilai ta ƙasa ta amince da ƙarin iyakar kuɗaɗen yaƙin neman zaɓe ga masu neman muƙaman siyasa, inda ta ɗaga na shugabancin ƙasa daga ₦5...
Zaɓaɓɓen Gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf, ya shawarci bankuna da masu bada bashi ko lamuni na gida da na ƙasashen ƙetare da su kauce...
Gwamnan Jihar Rivers Nyesom Wike ya gaza kaɗa ƙuri’arsa saboda kalubalen na’urar Bvas mai tantance masu kaɗa ƙuri’a. Masu aikin zaɓen daga INEC sun shawarce shi...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa ta dakatar da zaben Sanatan Enugu ta Gabas saboda mutuwar Oyibo Chukwu, dan takarar jam’iyyar Labour. Shugaban hukumar ta...