Wata Kotun Majistare da ke Katsina ta ba da umarnin tsare Dr. Bashir Kurfi, malami a Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya, bayan ‘yan sanda sun...
Jami’ar Ahmadu Bello University (ABU), Zaria, ta karyata wani faifan bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta da ke zargin cewa jami’ar na cikin wani shirin...
Akalla mutane tara ne suka mutu, biyar suka jikkata, yayin da wasu ‘yan bindiga suka yi awon gaba da wasu dabbobi a wasu sabbin hare-hare da...